Tattalin Arziki: Shehu Sani Ya Bukaci Tinubu Ya Binciki Buhari, Tsoffin Ministoci Da Sauransu

Sanata Shehu Sani ya ce lallai akwai bukatar Shugaban kasa Tinubu ya fadada bincikensa kan laifukan tattalin arziki.

Sani ya ce ba sauya fasalin naira kadai bane laifin da aka tafka karkashin gwamnatin Buhari ba.

Tsohon dan majalisar ya shawarci shugaban Najeriya ya binciki Muhammadu Buhari, ministocinsa, shugabannin tsaronsa da tsoffin gwamnoni.

No comments