Ya Kamata Idan An Kama Bello Turji A Garƙame Shi Cikin Gidan Yari Mafi Azabtarwa A Kasar Nan...

Tsohon hadimin Shugaba Muhammad Buhari Ya bayyana cewa "Ya kamata yayi idan an kama Bello Turja a garkame shi a gidan yari mafi azabtarwa a ƙasar nan.
Domin Bello Turji da Nnamdi Kanu sun jawo asarar rayukan mutane da dama" Inji Bashir Ahmad.

Me za ku ce?

No comments